Latest

Anyi addua'ar uku na Janar Alkali a fadar Sarkin Fika
Anyi addua'ar uku na Janar Alkali a fadar Sarkin Fika
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A jiya ne akayi addua'ar uku na marigayi Manjo-Janar Mohammed Idris Alkali a fadar sarkin Fika da ke Potiskum a jihar Yobe. Babban limamin masallacin garin Potiskum, Imam Mohammed Alkali Kalli ne ya jagoranci addu'an da aka gudana