Latest

Kotu ta ba Orji Kalu kwanaki 7 ya gurfana a gaban ta
Kotu ta ba Orji Kalu kwanaki 7 ya gurfana a gaban ta
Siyasa
daga  Aisha Musa

Babbar kotun tarayya da ke Lagas ta ba wani tsohon Gwamna kwanaki bakwai dmin ya gurfana a gaban ta. Alkalin babbar kotun, Justis Mohammed Idris ya bayar da umurnin ne a ranar Litinin bayan an dawo zama domin ci gaba da shari'a.