Da ace muna da makamai ai da ba haka ba, shi'a ga sojin Najeriya

Da ace muna da makamai ai da ba haka ba, shi'a ga sojin Najeriya

- Da ace muna da makamai sojojin Najeriya bazasu iya tunkarar mu ba

- Ba mu da makamai ma suna gudun mu ina ga kuma ace muna dasu

- Ba zamu taba yin nadamar jifansu da duwatsu ba

Da ace muna da makamai ai da ba haka ba, shi'a ga sojin Najeriya
Da ace muna da makamai ai da ba haka ba, shi'a ga sojin Najeriya
Asali: Facebook

IMN tace sojojin Najeriya bazasu iya tunkarar su ba matukar suna da makamai. Kungiyar mai kokarin sai ta kafa daular Islama a arewacin Najeriya karkashin limancin Elzakzaki, wanda tun daga juyin juya halin Iran na 1979 ya kwaso akidar ya kawo Najeriya.

Shugaban kungiyar Abdullahi Zango yana zargin sojojin dayin karya don su rufe aibunsu.

Suna cewa mun daura damarar yaki wanda hakan karya ce,da ace mun daura damarar sojojin Najeriya bazasu taba iya tunkarar mu ba.

DUBA WANNAN: Albashi ya hau a Najeriya, an kafa tarihi

Ya bayyana hakan ne a yayin da suke biyan miliyan N8 a asibiti saboda yan Shi'a 106 da suke karbar magani a Abuja.

Yace bazasu taba nadamar jifan jami'an da duwatsu da sukayi ba saboda wannan shine kadai abunda zasu iya kare kansu da shi.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel