Latest
Akwai jarumi Arbaaz Khan wanda suke zaune da matarshi lafiya da yaransu biyu amm daga baya sai ya fahimci cewa tana soyayya da wani a waje bayan akwai auranshi a kanta, wanda wannan dalili ya zanjo rabuwar su, wanda yazo da mamaki
Sanata Bassey Albert chairman na kwamitin ya bayyana haka ne a jihar Legas yayin wata ziyarar gani da ido da suka kai. Ya kamata gwamnati ta kawo karshen wannan abu,amma kuma kamfononin mai sune suke dakatar da wannan abu...
Mai kudin Najeriya Aliko Dangote ya kara jadadda cewa yana nan da niyyar sa na sayen Kungiyar Arsenal nan gaba. Babban Attajirin na Afrika ya dade yana goyon bayan Kungiyar kwallon kafar har yace zai kori Wenger idan ya samu dama
A yayin wata tattaunawa da CNN tayi da iyalan mamacin Salah da Abdallah sunce a dawo musu da gawar mahaifin su domin a binneshi a kasar sa wato Medina dake kasar Saudi Arabia, sannan sunce sun yadda da sarki Salman akan kokarin bi
Lauyan gwamnan, Markus Saleh (SAN) ya sanar da kotun cewa a ranar 3 ga watan Mayun shekarar 2018 ne aka kai samame gidan wanda ya ke karewa. Ya yi ikirarin an tsare iyalansa da masu aiki a gidansa ba bisa kan ka'ida ba lokacin da
Kudurin dokar, ya bukaci karin kaso 10 na albashi a matsayin alawus alawus ga malaman da aka tura garuruwan da ke a wajen shelkwatar kwananan hukumominsu, da kuma bukatar samar da karin malamai da kwamiti na musamman kan ilimin ja
Gaba daya matan biyu, Ilhan Omar, 37, da kuma Rashida Tlaib, 42 sun fito ne daga jam'iyyar Democrat daga shiyyar Yamma, kuma sun kasance kamar masu yakin neman 'yancin jama'arsu da ke da karanci a shiyyar, da suka tsinci kawuna
Majalisar dokokin jihar Kano a jiya Talata ta bayyana cewa ba zata daina binciken da ta kaddamar kan gwamnan jihar, Abdullah Ganduje, ban a bidiyoyin karban cin hanci da dan jarida, Jafar Jafar, ya saki a kwanakin nan.
‘Yan Jam’iyyar adawa sun fara neman mafaka wajen Buhari inda irin su Shehu Sani ya hada fostar sa da ta Shuhaban kasa Buhari. Duk da Sanatan ya koma PRO yanzu yana tare da Shugaba Buhari wanda yake Jam’iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari