Mu leqa Indiya: Yadda aure ke yawan mutuwa a Bollywood tsakanin Aftawa

Mu leqa Indiya: Yadda aure ke yawan mutuwa a Bollywood tsakanin Aftawa

- Wasu jarumai sun rabu da matan su, laiin wasu lokutan daga mazan ne

- 'Ta zargi mijin nata da neman mata'

- 'Ya rabu da matar tashi ne saboda tana soyayya da wani jarumi'

Mu leqa Indiya: Yadda aure ke yawan mutuwa a Bollywood tsakanin Aftawa

Mu leqa Indiya: Yadda aure ke yawan mutuwa a Bollywood tsakanin Aftawa
Source: Getty Images

Aure dai dama yana zuwa matsalolinsa, 'zo mu zauna ana cewa yana nufin zo mu saba', sai dai auren masu fim da manyan siyasa, wanda ke kan idon mutane, kan zamo wani abu na daban, wanda ko tari suka yi idon kowa na kansa.

Da yawa daga cikin juruman fina finan India sun rabu da matan su bisa dalilin kishi, cin amana ko gajiya da juna.

Akwai jarumi Arbaaz Khan wanda suke zaune da matarshi lafiya da yaransu biyu amm daga baya sai ya fahimci cewa tana soyayya da wani a waje bayan akwai auranshi a kanta, wanda wannan dalili ya zanjo rabuwar su.

DUBA WANNAN: 'Yan shia na kokarin zare ma soji ido da lasar takobi

Sunjay Kapoor ya kasance dan kasuwa Wanda ya janyo rashin zamansa cikin iyalanshi ita kuma matar sai ta fara zargin yana neman mata a waje.

A wani hannun kuma matar Hrithick Roshan tace bazata iya zama dashi ba saboda yana soyayya da wata.

Aure na Amita da Jaya, Dharam da Hema, yana daga cikin aure da suka yi qarko a kasar ta Indiya, ko da dadi ko ba dadi dai, su kam suna manne da juna, 'ya'yansu kuma, suna cikin walwala da zumunci.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel