Latest
Fusata da irin yadda Nigeria ke kamuwa da cututtuka daga grubataccen ruwa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da dokar ta baci akan tsafta da muhallin ruwa (WASH), kamar dai yadda ya bayyana takaicinsa kan yadda kasar ta z
Kafin wannan nadin da aka yi mata, Hajiya Hadiza ce shugaban hukumar kula da kananan asibitoci a matakan farko na jahar Kaduna, da wannan mukaminnata, Hajiya Hadiza za ta dinga sa idanu akan wasu manyan hukumomin gwamnati.
Mukaddashin daraktan ya ce gwamnatin tarayya na shirin kara mutane 50,000 daga jihohin Taraba da Abia a cikin wadanda za su ci gajiyar wannan tallafi na maganin cutar. A cewarsa, a yanzu haka, akwai mutane 76,000 ke samun magungun
Mun ji cewa wasu daga cikin Matasan Jihar Kano da tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ya tura karatu a kasashen waje su na faman fuskantar barazana a halin yanzu bayan an haramtawa ‘Daliban Jami’ar ta El-Razi shiga aji.
Yele Sowore yace idan ya hau mulki sai ya binciki Obasanjo da su Babangida. Haka kuma yace idan har aka zabe sa a zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar AAC inganta noman wiwi ya kuma kara albashin Ma’aikatan kasar nan.
Mutane Biyar din suna zaune ne a wani kauye mai suna Balma sannan akwai sa hannun su a yin garkuwa da wani ma'aikacin lafiya mai suna Thakma Dabala. Da ake tattaunawa da Dabala yace ya zauna tsayin kwanaki 15 a hannun mutanen kafi
A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasa ya bayyana masa wannan zargi da ake masa, kuma shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai
Dakarun Sojin Najeriya sunyi nasarar dakile wata hari da mayakan kungiyar Boko Haram su kayi niyyar kaiwa a garin Katarko da ke Jihar Yobe. Dakarun sojin sector 2 da ke aikin samar da zaman lafiya na Operation Lafiya Dole ne su ka
Hukumar lafiya ta duniya watau WHO, ta bakin wata ma'aikaciyar ta Dr Larai Aliyu Tambuwal tace Najeriya ta tanaji biliyoyin kudade dan bada kariya sanadiyyar cuttuttukan da ake fama dasu. Za'a fara gudanar da wannan aiki ne a wasu
Masu zafi
Samu kari