Latest
Kotu ta kama tsohon ‘Dan wasan kwallon kafa Ronaldinho da ‘Dan uwan sa da laifi. Tsohon ‘Dan kwallon na Barcelona AC Milan da PSG dai yayi dabo a yanzu. Kuma ko da aka laluba asusun bankin sa babu ko sisi ciki sai Dala fam 5.
A jiya Jam’iyyar PRP ta canza ‘Dan takarar Gwamna a Jihar Kano inda Takai ya samu tikitin takarar Gwamna bayan ya doke Farfesa Hafiz Abubakar da kuma Sanata Isa Yahaya Zarewa da irin su Kabiru Muhammad Gwangwazo, da Aminu Nabegu.
Kasar Saudiyya ta yi suna a duniya ne saboda dalilai na addini. Miliyoyin mutane ne e ziyartar kasar Saudiyya duk shekara domin dalilai ma su nasaba da addini. Ragowar kasashen duniya na ganin kasar Saudiya a matsayin kasa mai dok
Hukumar yan sandan jihar Edo ta damke wani matashi dan shekara 18 mai suna, Samuel Akpobome Emobor, wanda ya hallaka mahaifiyarsa sannan yayi lalata da gawarta domin asirin kudi. Wani boka mai sayar da kwaya a unguwar ne ya tuntsu
Dan takarar kujeran gwamna a karkashin lemar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna, Isah Ashiru ya yi watsi da jita-jita da ke yawo kan cewa wai takardunsa na makaranta duk na bogi ne. Ya karyata lamarin, cewa bita da kulli ne ake masa.
Jami'an tsaro sunyi nasarar kama wadanda su kayi garkuwa da sarkin masarautar Adara da ke karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna, Cif Maiwada Galadima (Agom Adara). A yau Laraba ne aka gabatarwa manema labarai mutane shidan a hedk
Gwamnatin jihar Neja dake a shiyyar Arewacin Najeriya ta tsakiya ta ce jami'an ta sun gano kwararar nama mai guba a kasuwannin jihar sakamakon anfani da wasu magunguna da makiyaya da mahautan jihar keyi ga dabbobin su. A cewar gwa
Wani labarin da ya dauki hankulan 'yan Najeriya a 'yan kwanakin nan shine na wata mata da ta zayyana yadda Allah ya tarfawa garin ta nono ta samu ta kubuta daga hannun 'yan yankan kai. Legit.ng ta samu cewa matar dai wadda bamu ta
A yanzu haka yan ta’addan Boko Haram na kaddamar da hari a garin Katarko, da ke tsawon kilomita 20 zuwa Damaturu, babbar birnin jihar Yobe. Wani mazaunin yankin ya ce sun zo cike da mota suna ta harbi tare da kona masu gidajensu.
Masu zafi
Samu kari