Yadda aka yi da Oshiomhole a ofishin DSS kan binciken zargin cin hanci

Yadda aka yi da Oshiomhole a ofishin DSS kan binciken zargin cin hanci

- Ana zargin Oshiomhole da karbar na goro

- An nemi daya ajjiye mukamin sa

- Shugaban kasa yace baisan da wannan batu ba

Yadda aka yi da Oshiomhole a ofishin DSS kan binciken zargin cin hanci
Yadda aka yi da Oshiomhole a ofishin DSS kan binciken zargin cin hanci
Asali: Depositphotos

DSS tana zargin ciyaman na jam'iyar APC Adam Oshiomhole da karbar na goro a karamin zaben gwamnoni da aka gudanar.

DSS ta fara gudanar da bincike ne akan sa bayan wasu gwamnoni sunka suka akan cewa ya karbi na goro inda DSS ta nemi ya ajjiye mukamin sa har zuwa lokacin da zata gama bincike .

Oshiomhole yace bazai sauke wannan mukami nasa ba har sai yaji daga bakin shugaban kasa Muhammad Buhari.

DUBA WANNAN: Gwamnoni sun zame kan batun N30,000

A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasar ya bayyana masa wannan zargi da ake masa,shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel