Noman Laimar Kwadi ake yayi yanzu a Najeriya, ga yadda ake yi
- An samo wata hanyar sarrafa laimar kwadi
- Laimar kwadi na dauke da wasu sinadarai da jikin dan Adam ke bukata
- Noma lemar kwadi zai samarwa da manoma kudi cikin gaggawa

Asali: Facebook
Noman lemar kwadi ya zama wani abu dake kawowa manoman kayan lambu hanyar samun kudi a Najeriya.
An gano cewa lemar kwadi tana dauke da wasu sinadarai da jikin dan Adam ke bukata.
Sannan abu dai ya janyo hauhawar farashin abincin dake dauke da lemar kwadi a Otal, gidajen cin abinci, wajen siyayya da kuma fatattun wajajen cin abinci.

Asali: Facebook
Kasashen duniya dai, tuni an san laimar kwadi, da mai kyau, da mai guba, da mai magani, da ta abinci, kuma an bayyana yadda suke.
DUBA WANNAN: Yadda DSS tayi da Oshiomhole kan zargin cin hanci a APC
Kayi iyakar kokarin ka don samun dabarun sarrafa lemar kwadi don ka zamu daya daga cikin manoman ta.
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng