Latest
Kotu dake Tunfure jihar Gombe ta daure wani magidanci mai suna Zakariya Shehu da ta kama da laifin yin lalata da dan shekara 12 ta dubura. Lauyan da ya shigar da karar Kabiru Shuaibu ya bayyana wa kotu cewa Shehu mai shekar 29, m
Jam'iyya mai mulki a matakin tarayyar Najeriya, watau All Progressives Congress (APC) ta ce ta mika sunayen mutane 24 da take sa ran za su yi mata takarar Gwamna a jahohin da za'a gudanar da zabukan 2019 mai zuwa ga hukumar zabe m
Girman Masallacin Harami na Makka ya kai murabba'in mita 356,800, kuma yana iya daukar kusan mutum 800,000 masu ibada a lokacin aikin hajji, kamar yadda shafin intanet mai kula da masallacin ya ruwaito. An kawata wannan masallacin
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammad Garba, ne ya sanar da hakan a yau, Alhamis. Garba ya kara da cewa majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe biliyan N1.3 domin gyaran wasu muhimman hanyoyi da ke cikin
Uwargidan Shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana cewa wayar wa da ýaýa mata kai linzami ne na kawar da matsalolin da mata kan yi fama da su a sanadiyar auren wuri wanda suka hada da yoyon fitsari, talauci da sauran su.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Peter Afunanya ya bayyana a waa sanarwa a Abuja a ranar Alhamis, 8 ga watan Nuwamba cewa an kama biyar daga cikinsu a ranar 25 ga watan Oktoba a Riga Chikun, da ke jihar Kaduna.
Hukumar yan sandan jihar Kwara a yu Alhamis ta bayyana wata ma’aikaciyar asibiti da malami da suke cinikayyar mahaifar wani sabon jariri. Ma’ikaciyar asibitin mai suna, Fatima Sulaiman, yar unguwar Agaka ta bayyana cewa malamin.
Wani ma'aikaci da gidan yada labarai na Rediyo da Talabijin a jihar Kaduna na DITV-Alheri mallakar tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasa aikin sa sakamakon nuna soyayyar shugaba Buhari karara a dandalin sa
A yau, Alhamis, ne yariman kasar Wales, Charles George, mai jiran gadon sarautar kasar Ingila ya ziyarci makarabartar sojoji da ke Abuja. Yarima Charles ya ziyarci makarabartar ne domin karrama dakarun sojin Najeriya da su ka kwan
Masu zafi
Samu kari