An damke ma’aikaciyar asibiti mai sayar da mahaifa ga wani malami

An damke ma’aikaciyar asibiti mai sayar da mahaifa ga wani malami

Hukumar yan sandan jihar Kwara a yu Alhamis ta bayyana wata ma’aikaciyar asibiti da malami da suke cinikayyar mahaifar wani sabon jariri.

Ma’ikaciyar asibitin mai suna, Fatima Sulaiman, yar unguwar Agaka ta bayyana cewa malamin ya bukaceta ta kawo masa mahaifa domin amfani da shi.

Ta kara da cewa matar malamin kawarta ce kuma kimanin watanni biyu da suka gabata malamin ya bukaci ta kawo masa.

“Na samu nasaran samun wani makon da ya gabata. Wannan shine karon farko da zanyi wannan abu. Alfa bai bani kudi ba tukun, kuma bai fada min takammaman kudin da zai bani ba. Bai fada min abinda zai yi da shi ba”.

KU KARANTA: Oshiomole ya shiga tsaka mai wuya, ya gudu Amurka

An damke ma’aikaciyar asibiti mai sayar da mahaifa ga wani malami

An damke ma’aikaciyar asibiti mai sayar da mahaifa ga wani malami
Source: Facebook

Shi kuma malamin tsubbun mai suna Salahudden Ibrahim, ya bayyana cewa gadon tsubbu yayi daga hannun mahaifinsa, kuma ma’aikaciyar asibitin ce ta bukaceshi da ya taimaka mata wajen samun nasara a harkokinta.

Mun kawo muku rahoton cewa Yan bindiga sun sace mutane biyar ciki har da dan takarar sanata na mazabar Ondo ta Arewa a karkashin jam'iyyar African Democratic Congress (ADC), Hon. Jide Ipinsagba da ciyaman din jam'iyyar ta jihar Ondo, Bisi Ogungbemi.

'Yan bindiga sun sace dan takarar sanata na ADC da ciyaman din jam'iyyar

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel