Bidiyon yadda ake wankewa tare da yadda ake tsaftace dakin Allah

Bidiyon yadda ake wankewa tare da yadda ake tsaftace dakin Allah

Girman Masallacin Harami na Makka ya kai murabba'in mita 356,800, kuma yana iya daukar kusan mutum 800,000 masu ibada a lokacin aikin hajji, kamar yadda shafin intanet mai kula da masallacin ya ruwaito.

An kawata wannan masallacin da hasken wutar lantarki tarwal ta ko ina, ta yadda da wuya mutum ya gane lokacin faduwar rana.

Bidiyon yadda ake wankewa tare da yadda ake tsaftace dakin Allah

Bidiyon yadda ake wankewa tare da yadda ake tsaftace dakin Allah
Source: Facebook

Akwai lifta da dama da ke kai mutane sama da saukar da su kasa, da matakalar bene mai tafiya da kanta.

Akwai ginin karkashin kasa. An shimfide dadumai ta ko ina a cikin masallacin in ban da harabar Ka'aba, an kuma girke manyan kuloli shake da ruwan zam-zam domin mutane su sha.

Ga dai yadda ake wankewa tare da yadda ake tsaftace dakin Allah:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel