APC ta mika sunayen mutane 24 da za suyi mata takarar gwamna a zaben 2019

APC ta mika sunayen mutane 24 da za suyi mata takarar gwamna a zaben 2019

Jam'iyya mai mulki a matakin tarayyar Najeriya, watau All Progressives Congress (APC) ta ce ta mika sunayen mutane 24 da take sa ran za su yi mata takarar Gwamna a jahohin da za'a gudanar da zabukan 2019 mai zuwa ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC.

Wannan dai kamar yadda muka samu, yana kunshe ne a cikin wata tasarwar manema labara da jami'in hulda da jama'a na jam'iyyar Mista Yekini Nabena ya fitar dauke da sa hannun sa.

APC ta mika sunayen mutane 24 da za suyi mata takarar gwamna a zaben 2019

APC ta mika sunayen mutane 24 da za suyi mata takarar gwamna a zaben 2019
Source: Depositphotos

Legit.ng Hausa ta samu tattaro ma masu karatu sunayen mutanen kamar haka:

1. ABDULLAHI UMAR GANDUJE – JIHAR KANO

2. MOHAMMED ABUBAKAR – JIHAR BAUCHI

3. SIMON LALONG – JIHAR PLATEAU

4. NASIR EL-RUFAI – JIHAR KADUNA

5. MOHAMMED BADARU ABUBAKAR – JIHAR JIGAWA

6. AHMED ALIYU – JIHAR SOKOTO

7. ABUBAKAR ATIKU BAGUDU – JIHAR KEBBI

8. AMINU BELLO MASARI – JIHAR KATSINA

9. ABUBAKAR SANI BELLO – JIHAR NIGER

10. BABAGANA UMARA-ZULUM – JIHAR BORNO

11. MAI MALA BUNI – JIHAR YOBE

12. ABUBAKAR A. SULE – JIHAR NASARAWA

13. EMMANUEL JIMME – JIHAR BENUE

14. BABAJIDE SANWO–OLU – JIHAR LAGOS

15. TONYE COLE – JIHAR RIVERS

16. UCHE OGAH – JIHAR ABIA

17. NSIMA EKERE – JIHAR AKWA-IBOM

18. ADEBAYO ADELABU – JIHAR OYO

19. DAPO ABIODUN – JIHAR OGUN

20. GREAT OGBORU – JIHAR DELTA

21. OWAN ENOH – JIHAR CROSS-RIVER

22. INUWA YAHAYA – JIHAR GOMBE

23. SUNNY OGBOJI – JIHAR EBONYI

24. SANI ABUBAKAR DANLADI – JIHAR TARABA

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel