Latest

Ibrahim Magu ya gurfanar da tsohon Shugaban NDDC a Kotu
Ibrahim Magu ya gurfanar da tsohon Shugaban NDDC a Kotu
Siyasa
daga  Muhammad Malumfashi

EFCC ta gurfanar da tsohon Shugaban NDDC Tuoyo Omatsuli a gaban Kotu ana zargin sa da satar kudi. Hukumar da ke yaki da barayi na EFCC tace Omatsuli ya saci N3, 645, 000, 000.00. An dage shari’ar ne zuwa Ranar 16 ga Wata.