Yawan masu mutuwa a Najeriya daga shan sigari ya kai 7m

Yawan masu mutuwa a Najeriya daga shan sigari ya kai 7m

- Bincike ya nuna an yi asarar rayukan yan Najeriya da yawa saboda zugar sigari

- Taba tana janyo cutar kansa

- Akwai miliyoyin masu shanta a kasar nan

Yawan masu mutuwa a Najeriya daga shan sigari ya kai 7m
Yawan masu mutuwa a Najeriya daga shan sigari ya kai 7m
Asali: Twitter

Dr. Manjar Malau, Darakta a bangaren Ma'aikatar Lafiya ta kasa, bangaren cututtuka da ba yada su ake ko gadar su ba, kuma mai kula da sashen illar da taba sigari ke yiwa jama'a, ya zanta kan matsalar a taron da aka yi jiya a Abuja, kan illar tabar ga jama'a.

A cewarsa dai, a yanzu, mutum 7,000,000 ne ke mutuwa a kowacce shekara daga cutukan da taba sigari ce ke janyo su.

A cewar binciken kuma, hakan zai kai 8m a 2020, muddin ba'a dauki mataki ba, musamman ganin irin matakan da ake dauka basu taka kara sun karya ba.

DUBA WANNAN: Yadda aka yi da Oshiomhole a oishin DSS

'Yan Najeriya da yawa dai, basu damu da taba sigari ba, sai dai masu shanta kan saka wa wadanda basu sha sha'awarta, ko don abota, ko kuma hayaqi da kan auri jinin makwabcin mai sha.

Tabar tana janyo kansa ta huhu, da lalacewar jiki, da ma sanya damuwa ga masu shanta.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel