Latest

Wani yaro dan shekara 12 ya fada rijiya a Kano
Wani yaro dan shekara 12 ya fada rijiya a Kano
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A jiya, Talata ne wani yaro mai shekaru 12, Saifilahi Isa ya fada rijiya a garin Bagadawa da ke karamar hukumar Dawakin Tofa da ke jihar Kano. Jami'in hulda da jama'a na hukumar kiyaya gobara na Kano, Alhaji Saidu Muhammad ya shai