Latest
Za ku ji PDP ta hurowa Gwamna Masari wuta ya sauka daga kujerar sa. An zargi Gwamnan Katsina da sakaci da rayukan Jama’a a Jihar. Yanzu dai ana kara samun yawan kashe-kashe da satar Bayin Allah ana garkuwa da su a Katsina.
Mun ji labari cewa Tsohon Mataimakin Sakataren yada labarai na kasa na Jam’iyyar APC Timi Frank ya fito ya bayyana yadda Gwamnatin Najeriya ta so ta ci wa Atiku Abubakar daga dawowan sa Najeriya jiya bayan dogon lokaci.
A yammacin yau, Lahadi, ne shugaba Buhari ya gabatar da jawabi ga taron shugabannin kasashe kusan 70 a kasar Faransa. Buhari ya gabatar da jawabin a dakin taro na 'Grande Halle de la Vilette' inda ya yi magana a kan 'cin hanci da
Ministan kula da harkokin jirgin sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewar binciken da aka yiwa jirgin dan Atiku ba wani sabon abu ba ne a tsarin aikin jami'an tsaro da ke aiki a filayen tashi da saukar jiragen sama da ke fadin kasar na
Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ta ce mijinta ba barawo ba ne kuma ba zai taba satar dukiyar Najeriya ba. Titi ta bayyana haka ne yayin da wata kungiyar mata ta kai ma ta
Gwamnatin jihar Neja dake a shiyyar Arewacin Najeriya ta tsakiya ta ce jami'an ta sun gano kwararar nama mai guba a kasuwannin jihar sakamakon anfani da wasu magunguna da makiyaya da mahautan jihar keyi ga dabbobin su wanda ke dau
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), reshen jihar Sokoto, ta ce babu sunan gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal, a cikin jerin sunayen 'yan takara da aka aiko daga Abuja. Malam Sadik Abubakar, kwamishinan hukumar INEC
Rundunar sojin Najeriya da yanzu haka take yakarr 'yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, ta yi ikirarin cewa dakarunta sun kashe kwamandojin kungiyar Boko Haram a jihar Borno. Wata sanarwa da rundunar ta w
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu da dama na nuni ne da cewa mahukunta a kasar Indiya a wani gari da ake kira Taj Mahal sun hana musulman su aiwatar da sallolin su a masallacin unguwar mai daddaden tarihi. Da yake bayyana hak
Masu zafi
Samu kari