Latest
A yau ne kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta sake waiwayan shari'ar tsohon gwamnan jihar Plateau, Joshu Dariye da aka yankewa hukuncin shekaru goma sha hudu a gidan yari a baya. Kotun daukaka karar da
Hukumar gwamnatin tarayya dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa tu'annati watau Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta sanar da samun nasarar cafke wasu hatsabiban dalibai da suka kware wajen zamba cikin aminci
Dan majalisar wakilai dake wakiltar karamar hukumar Kaduna ta Arewa a majalisar, Samaila Suleman, ya kwashe sama da awanni hudu yana amsa tambayoyi a hedikwatar Hukumar EFCC a Kaduna, sakamakon wasu tuhume tuhume da aka yi masa ak
Tsohon mataimakin sakataren jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Timi Frank ya zargi shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole da karban cin hancin dala miliyan 50 daga hannun yan takara da dama a lokacin zaben fidda gwani.
Shugaban hukumar nan ta gwamnatin tarayyar Najeriya dake kula da bayar da agajin gaugawa watau National Emergency Management Agency (NEMA), mai suna Mustapha Maihaja, ya sake shiga wata sabuwar tsomomuwa bayan da aka zarge shi da
A yanzu dai, gwamnoni a yawa da ma 'yan majalisu, sun sauya sheqa, inda suka koma jam'iyyun adawa domin kuntata wa gwamnatin APC, da ma kuma cewa zabe ya taho, kowa na neman farantawa jiharsa ko talakawansa rai
Ko a kasashen mu, akwai barkwanci da akan yawan yi wa wadanni, don ganin basu da girma. lamari da ya zama barkwanci a duk kasashen Hausa, har ake unguwanni a ce ai nan tudun wada ne, ko kuma karin magana irinsu durkusawa wadaa...
A daidai lokacin da ake shirin zaben 2019 a Najeriya, mun ji cewa an fara hangien motocin tazarcen Shugaba Buhari su na barin Legas. Wannan dai ya nuna cewa APC ta shiryawa zaben na 2019 gadan-gadan ba wai da wasa ba.`
Majiyar Legit.com ta ruwaito CUN ta rarraba maki ga jihohin Najeriya duba da iya tsaftar dake akwai a kowacce jaha, jihohin Kogi da Osun na da maki 11 cikin dari, Nassarawa 12.2, Zamfara 14.2 sai kuma jahar Kebbi dake da maki 14.2
Masu zafi
Samu kari