Bincike ya tabbatar wadanni suna da saurin fushi
- Bincike ya nuna cewa gajerun mutane sunfi yawan fushi
- Suna kokarin tada rigima a lokacin da suke fushi
- Kwakwalwar shi tana bashi cewa za'a iya cutar dashi

Asali: Facebook
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa gajerun mutane suna da yawan fushi sama da dogaye.
Binciken ya nuna cewa masu irin wannan halittar sunfi tada tarzoma da kuma aikata laifukan daya sabawa doka.
Rahoton ya bayyana cewa raguwar tsayin mutum yana zanyo masa karuwar tunanin cewa za'a iya cutar dashi a kowanne lokaci Wanda a turanci ake kiran abun da " Napoleon Complex ".
Domin kara tabbatar da hakan a wasu shekaru da suka gabata wata kungiya ta masu bincike a Oxford University ta tabbatar ta cewa "Short men Syndrome" abune da ya tabbata.
DUBA WANNAN: An gano wata sabuwar duniya a sama
Ko a kasashen mu, akwai barkwanci da akan yawan yi wa wadanni, don ganin basu da girma. lamari da ya zama barkwanci a duk kasashen Hausa, har ake unguwanni a ce ai nan tudun wada ne, ko kuma karin magana irinsu durkusawa wadaa...
Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng