Latest

An damke dan shekaru 19 dauke da sassan jikin dan adam
An damke dan shekaru 19 dauke da sassan jikin dan adam
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

An kama wani matashi dan shekaru 19 mai suna Sunday Owo dauke da sassan jikin mutum a wani gidan bayar da maganin gargajiya da ke garin Awka a jihar Anambra da safiyar yau Alhamis. An kama Owo da sassan al'urar mutum da 'yan yatsu