Latest
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da ranar Talata, 20 ga watan Nuwamba a matsayin ranar hutu domin bikin tunawa a ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW wato Eid-El Maulud. Ministan cikin gida, Dambazzau ne ya bayyana.
Shugaban kauyen Mammanti, wani gari da ke Maiduguri, Mohammed Ibrahim Bulama ya fada ma majiyarmu cewa kimanin gidaje 100 ana cinna ma wuta yayinda yan ta’addan suka kwashe dabbobi da sauran kayayyakin amfani na yau da kullun.
Gwamnan jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya caccaki jam'iyyar PDP tare da kiranta da munanan sunaye sakamakon irin aika-aikatar da ya ke kallon jam'iyar ta tafka a zaben fitar da gwani na mazabar jihar ta tsakiya.
Mutanen unguwar Kajola da ke Jihar Ogun sun kasance cikin murna a yayin da suka rika dibar nama suna kaiwa gidajensu sakamakon take wasu shanu 10 da jirgin kasa ya yi a yau Juma'a. Maza da mata, har ma da masu sana'ar acaba sun ri
Da yake ganawa da manema labarai a filin jirgin sama na Murtala Muhammad akan hanyar sa ta tafiya kasar Amurka yace shigar matasan harkar siyasa zai taimaka matuka wajen karbo musu yanci. Yace yayi matukar farin ciki da yaga matas
Gwamnan babban bankin Najeriya na CBN, Mista Godwin Emefiele ya karyata rahoton da ake yadawa na cewa yawan buhunan shinkafar da ake shigowa da ita a Najeriya ya karu da kusan 400, 000. CBN tace babu gaskiya a lamarin.
Za ku ji labarin Esther wanda ta ba kowa mamaki yayin da lashe jarrabawar da aka yi mata 10 bisa 100. Esther tace tana da sha’awar irin lissafin da ake koya masu tun tana karama. Yanzu haka ma dai Esther tana rubuta wani littafi.
Legit.com ta ruwaito hadakan Sojojin sun afka cikin dazukan da mayakan na Boko Haram ke samun mafaka tare da taimakon mafarautan yankin, a kokarinsu na kakkabe ragowar yan ta’addan Boko Haram dake kai hare hare a yankin.
Bulaliyar majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, ya yi kaca-kaca da tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakilar Kano ta tsakiya, Rabiu Musa Kwankwaso, a wani hira da ya gabatar da gidan talabijin TVC.
Masu zafi
Samu kari