Latest
Wannan bayanai na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun DSP Kamal Datti Abubakar, kakakin rundunar, da hukumar ta fitar a yau, Laraba. Sanarwar ta kara da cewar, hukumar 'yan sanda na wannan bayanai ne a matsayin
A 1990s dai an yi ta fadan kabilanci tsakanin Sabiyawa da musulmin Bosnia, inda aka kashe mutane da dama, wanda har saida Amurka, da majalisar dinkin barakar duniya ta kawo wa musulman dauki, aka tarwatsa janar-janar masu son...
Femi Otedolo, a yau Laraba ya fayyace yadda wani tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya nemi cin hancin $500, 000 a wurinsa domin tsige sunan kamfaninsa daga cikin jerin wadanda ake zargi da zambar tallafin man fetur.
Ana kuma zargin cewa tsohon gwamnan ya karkatar da kudade daga cibiyar cigaban jihohin da ke samar da man fetur wanda gwamnatin tarayya ta kafa domin gudanar da ayyukan more rayuwa ga al'ummar jihohin da ake hakar man fetur. Orji
Mun samu cewa gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya sha alwashin tanadar da N100m ga duk wani mahaluki da ya bayar da bayanai ma su kyakkyawan tasiri wajen cafke miyagun mutanen da ke da hannu cikin kisan gillar hadimin sa.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa za ta zuba idanu sosai akan kamfen din jam’iyyun siyasa domin tabbatar da cewa ba su taka doka da sharudan da aka gindaya ba. Ya fadi hakan a taron kwamishinonin zabe.
Jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki ta caccaki mambobin ta da suka shigar da kara kotu don neman hakkin su bayan gudanar da zabukan fidda gwani na jam’iyyar.Hakan na zuwa a daidai lokacin da rigingimu yayi yawa a kotuna
A yau Laraba wata babbar kotun majistire da ke can Birnin Shehu, ta zartar da hukuncin dauri na tsawon watanni 14 ga wani Matashi Bello Labaran, bisa aikata laifin dan hali na satar wani Keke Dinki da darajarsa ta kai N50, 000.
Hukumar yan sandan farin kaya DSS, ta bayyana cew jami’anta da ke aiki tare da rundunar soji sun kama wani Yusuf Salisu wanda ake zargin likitan masu garkuwa da kuma yan Boko Haram ne, an kuma kama wasu masu garkuwa da mutane.
Masu zafi
Samu kari