Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta

Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta

- Baya ga sa mutum muni, muguwar kiba na da illa ga jikin Dan adam

- Mutane da yawa masu kiba sukan so komawa sirara

- Wasu magungunan kan taka rawa gurin maida siririn mutum mai kiba

Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta
Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta
Asali: UGC

Illar da qiba keyi wa jikin mutum ba kawai qiba bace ta jiki, a'a, harda hanta da susashe qwanya, ga masu qiba, ya kamata su fara motsa jiki.

Baya da disashe kyawun mutum, kiba idan kiba tayi yawa kibar kan jawo wasu matsalolin lafiya kamar hawan jini da minshari.

Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta
Illar qiba ga jikin mutum: Labarin wata mata da ta sauya jikin taibarta
Asali: Twitter

Wata budurwa ta ruda kafafen sada zumunta da hotunan ta bayan da ta rage muguwar Kibar da tayi a da. Budurwar da ke da nauyin pan 550 yanzu ta koma nauyin pan 210. Ta bayyana cewa har yanzu bata hakura ba kuma bazata yada makamanta na fada da muguwar kiba ba.

DUBA WANNAN: Me sabon littafin tsohon shugaba Jonathan da aka gabatar jiya ya qunsa?

Budurwar ta bayyana cewa tayi muguwar kibar ne sakamakon maganin ciwon asma da take amfani dashi.

"Naso in rage kiba tunda na fara habakewa, amma abun bai yuwu ba saboda maganin da nake sha so biyu a rana. Likitoci suna Jin dadin samun lafiya ta, ni kuma ina bakin cikin kibar da nake tayi." inji budurwar.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng