Latest
A sabuwar littafin da ya kaddamar a ranar Talata 20 ga watan Nuwamban 2018, tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya zargi hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta hannu cikin shirya wata makarkashiyar kayar da shi zabe a s
Ministan wuta, ayyuka da gidaje, Mr Babatunde Raji Fashola, ya ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta APC bata taba cewa zata gyara kasar a cikin shekaru 4 ba, a lokacin da take yakin zaben 2015. Fashola ya ce gwamnatin Bu
Shugaban kasar tarayyar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sha alwashin cewa shifa sai inda karfin sa ya kare amma da yardar Allah jam'iyyar Peoples Democratic Party, (PDP) ba zata dawo kan mulki ba a Najeriya. Shugaba Buhari din ya ba
Daya daga cikin 'yan takarkarin kujerar gwamnan jihar Bauchi dake a Arewa maso gabashin Najeriya a jam'iyyar adawa ta New Nigerian People’s Party (NNPP) mai suna Dakta Sama'ila Dahuwa ya koma jam'iyya mai mulki ta All Progressives
Mataimaki na musamman ga shugaban kasar Najeriya a kan harkokin shari'a Mista Okoi Obono-Obla ya rubutawa jami'an 'yan sandan farin kaya watau Department of State Services (DSS) da kuma 'yan sandan Najeriya yana kalubalantar wani
Daya daga cikin 'yan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya a jam'iyyar adawa ta Allied Congress Party of Nigeria (ACPN) Dakta Oby Ezekwesili, ta bayyana rashin jin dadin ta game da yadda tace shugaba Buhari yana yiwa kasar na
“Na kashe shi ne saboda girman zunubin daya aikata ma iyalina, wannan laifin da yayi babban laifi ne a Musulunci, haramun ne wani ya kwanta da matar wani a addinin Musulunci, laifi ne dake dauke da hukuncin kisa.” Inji shi.
Inuwa ya bayyana cewa suma Malaman sakandarin da ake sa ran dauka aiki zasu kasance a karkashin tsarin aikin S-Power ne, wani shirin tallafa ma matasa marasa aikin yi da gwamnatin jahar Katsina ta bullo da shi kwatankwacin N-Power
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin shelkwatar Sojojin kasa, Birgediya John Agim ne ya sanar da haka a yayin wata ganawa da yayi da manema labaru a ranar Talata, inda yace Sojoji sun ceto mutane Talatin da daya, 18 kananan yara,
Masu zafi
Samu kari