Latest
Kungiyar kwallon kafar Najeriya ta mata (Super Falcons) ta yi nasarar lashe gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afrika. Kungiyar ta samu wannan nasara ne a yau, Asabar, bayan fafatawa a wasan karshe da kasar Afrika ta kudu.
Wasu 'yan fashi masu karfin hali sun tafi sata a wani gida mai dakuna uku da Grace Estate na unguwar Iyesi da ke karamar hukumar Odo/Ota na jihar Ogun. 'Yan fashin sunyi tsamanin za su tarar da masu gidan a ciki amma abin takaici
Ya ci gaba da cewa, su a jiharsu ba'a a yi musu dauki dora ba, ba kuma zasu bari a shigo musu jiha ba. Har ma da ashar, inda yake cewa in uwatar da uba nai sun haife shi to ya aiko su ya gani. Gwamna Yari dai yana son ya dora wani
Jihar Kaduna dai ana kiranta da bariki, inda matasa maza da mata, daga kowanne sashe na yankin arewacin kasar nan kanzo don hutawa, sheqe aya ko neman'yanci. Sai dai wannan na zuwa da rashin ilimi, da fahimtar kiwon lafiya.
Za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadi ga al'ummar kasar nan baki daya dangane da siyasantar da addinin inda a cewar sa hadin kai tsakanin Musulmi da Kirista zai tabbatar da zaman lafiya a kasar nan.
Bayan shafe kwanaki 107, matasa daga jahar Kebbi sun kammala kidayar adadin kwayar gero dake cikin buhu daya. Sun gano cewa akwai kwayar gero 11,979,868 a cikin buhu daya, yayin da suka gano cewa akwai kwaya 2,395,973,6 a cikin da
Bayan kusan wata daya ne sai shugaban kasa ya dawo daga doguwar tafiyar. Bidiyo da mutane sama da dubu biyar suka yada a Facebook da Twitter ya nuna Kanu yana magana ga magoya bayan Buhari cewa "Mutumin da kuke gani a...
Yabo na fuskana tuhuma ta shari'a ne tare da Imrana Ventures wanda shima ake zargi da amfani da tsohon matsayin shi na jami'i mai biyan kudi na yan sandar jihar Ekiti a 2015 wajen waskar da kudaden don amfanin su
Cikin wani rahoto da muka samu da sanadin shafin jaridar Sahara Reporters ya bayyana cewa, a sakamakon fushi da bakin ciki na rashin samun masu gida, ya sanya wasu 'yan Fashi da Makami sun bar sakon cewa suna nan dawowa.
Masu zafi
Samu kari