Latest
Wanda ya kafa kungiyar Yarabawa ta Oodua Peoples Congress (OPC), Dr Frederick Fasehun ya mutu. Ya mutu ne da misalin karfe 1:00 na safiyar ranar Asabar a sashen kula da marasa lafiya na musamman da ke cikin asibitin koyarwa na jam
A jiya, Juma'a, ne rahotanni su ka bayyana cewar an samu bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda da ta kwace iko da karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto. A cewar rahotannin, kungiyar na dauke da muggan makamai sannan na yin wa
Wani matashi mai suna Idrisu Muhammadu ya kashe budurwarsa, Fatima Isah saboda tayi watsi da soyayarsu ta koma soyaya da yayansa. Lamarin ya faru ne a kauyen Evutagi a karamar hukumar Katcha na jihar Niger. Marigayiyar, Fatima mai
Shekarau baiyi kasa a gwiwa ba a shekara ta 2018 ya karayin kaura ya koma gidan shi na asali wato APC biyo bayan komawar kwankwaso PDP. Da yake tofa albarkacin bakin sa Shakarau yace yanada dalilin daya sanyashi komawa APC sannan
Dama dai ya kamata kowacce jiha ta iya sama wa kanta kudade, maimakon wai ace sai gwamnatin Tarayya ta aiko sannan za'a yi albashi da ayyuka. Shekaru kusan 30 da kirkirar jihohin, amma har yanzu gwamnatin Tarayya ke basu nono, ta
Hukumar sojin Najeriya ta ce ta tashi wata maboyar 'yan ta'addar kungiyar Boko Haram a karamar hukumar Gamboru Ngala a jihar Borno. A sanarwar da hukumar sojin Najeriya ta fitar a shafinta na Tuwita, ta ce rundunar soji ta kai har
Tsohon shugaban kasar Najeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa a akwai nau'in damuwa a zukatan al'ummar kasar dangane da rashin daidaituwa a tsakankanin hukumar kasar nan ma su ruwa da tsaki a harkokin zabe na 2019.
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito, Mista Brooks ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da manema labarai bayan halartar taron harkokin ilimi da suka shafi kasar nan da aka gudanar a birnin Ibadan na jihar Oyo.
A sanarwar da ta fitar ranar Juma'a, kakakin 'yan sandan jihar, Cordelia Nwawe ta shaidawa majiyar Legit.ng cewa kwamishinan 'yan sanda, Murtala Mani da mataimakinsa, Baba Isa sun tafi garin Tangaza a ranar Juma'a domin gano abind
Masu zafi
Samu kari