Latest
Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta cewa jam’anta sun hallaka yan taki zama 104 a wani mumunan hari da suka kai dajin Mahanga dake karamar hukumar Birnin Mogaji a jihar Zamfara. Jawabin da kakakin hukumar, DCP Jimoh Moshood.
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane biyar sun salwanta a sanadiyar wani mummunan hatsarin mota da auku da sanyin safiyar jiya ta Alhamis a birnin Enugu kamar yadda hukumar tsaro ta 'yan sanda reshen jihar ta bayyana.
'Yan sanda sunyi nasarar kama wani dalilin sassan jikun mutane a jihar Niger dauke da idanun dan adam da aka kwakwule daga wata gawa. An kama Shuaibu Ibrahim dan asalin kauyen Safiu da ke karamar hukumar Toto na jihar Nasarawa a y
A wani rahoton da aka saki ranar juma'a, kwanaki ne suka rage taron kungiyar masana yanayi na duniya ya nuna cewa shekaru 20 mafi dumi sun kasance ne a shekaru 22 da suka gabata kuma 2018 itace shekara ta hudu mafi dumi da aka yi
Kamfanin Man fetur na kasa watau NNPC, ya yi zargi tare da kalubalantar Majalisar Tarayyar Najeriya da tsanani gami da rashin godiya dangane da dambarwar karanci da wahalhalu na rashin wadatuwar man fetur da ta auku a kasar nan.
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garba Elkanemi, ya karyata ikirarin jami'an tsaro na cewar rundunar soji na samun gagarumar galaba akan yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno da yankin tabkin Chadi.
Hukumar Sadarwa na Najeriya (NCC) ta ce adadin layyukan waya da 'yan Najeriya ke amfani dashi sun karu daga 162,058,918 a watan Satumba zuwa 165,239,443 a watan Oktoban shekarar 2018. A cewar kamfanin dillancin lab
A jiya Alhamis jam'iyya mai ci ta APC ta bayyana cewa, ba ta da wani shiri na tsige gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom daga kan kujerar sa sabanin yadda ake ikirari dangane da rikicin siyasa ya yi kaka gida a fadin jihar.
Matuka keke-napep sun kai wa Gwamnan Benuwai ziyara kwanan nan inda su ka nuna goyon bayan su. Shi kuma Gwamna Samuel Ortom na Jihar ta Benuwai ya bada labarin yadda ya taba zama yaron mota a cikin shekarar 1972.
Masu zafi
Samu kari