Latest
Ttsohon shugaban jam’iyyar APC a sabongarin Gusau, babban birnin jahar Zamfara ne ya wulakatan littafi mai tsarki na addinin Musulunci, watau Al-Qur’ani mai girma, inda yayyaga shi, ya kekketa shi tare da yin wurgi da shi.
Idan za’a tuna a kwanakin baya ne wata kotu dake jahar Kano ta daure Sadik saboda ya fitar da wata waka, wanda ake ganin wakar siyasace da ya yi ta don goyon bayan tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
An gano wani ‘Dan Majalisa mai takardun karatun karya a Arewacin Najriya. Sai dai wani babban Lauya yana kare ‘Dan Majalisar dokokin na Jihar Filato a gaban Kotu inda yace ‘Dan Majalisar yayi karatun da yake fada.
Rahotanni da muka samu sun kawo cewa wata sabuwar kungiya ta masu ikirarin wa'azin musulunci dauke da miyagun makamai, ta bulla a cikin jihar Sakoto daga jamhuriyyar Nijar mai makwabtaka da kasar, sannan suna horar da yara a daji.
Wasu daga cikin mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga jihohin Kano, Katsina da kuma Kaduna da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun bayyana cewa sun yi danasanin zabar Shugaba Buhari.
Kakakin ‘yan sandan jihar Legas, CSP Chike Oti ne ya sanar hakan a a ranar Laraba, 28 ga watan Nuwamba, inda ya ce jami’ansu masu yaki da garkuwa da mutane ne suka cafke matasan a ranar Talatar da ta gabata da misalin karfe 8:30.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa N'Dajamena, babban birnin kasar Chadi, domin shugabantar taron shugabannin kasashen Afrika dake da makwabtaka da tekun Chadi (LBC). Kamfanin dillancin labarai na kasa
A jiya, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa N'Dajamena, babban birnin kasar Chadi, domin shugabantar taron shugabannin kasashen Afrika dake da makwabtaka da tekun Chadi (LBC) Kamfanin dillancin labarai na kasa
"Muna son US ta zama ba mai bin bangare daya ba kada ta sanya wa mutane tunanin cewa ta aminta da Atiku. Kada US ta nuna tana goyon bayan wani dan takara akan wani", inji shi, a yayin da shi kuma Atikun ke kaddamar da kamfensa na
Masu zafi
Samu kari