Dumamar yanayi: 2018 fa ta ajje tarihi kan zafafar duniya, bil-Adama zai tuntsuras da Al-Ardu

Dumamar yanayi: 2018 fa ta ajje tarihi kan zafafar duniya, bil-Adama zai tuntsuras da Al-Ardu

- Dumin shekarar 2018 shine na hudu da aka taba yi a duniya

- Akwai bukatar a gaggauta daukan mataki don gujewa dumamar yanayi

- Dumamar yanayin a bayyane yake kuma yana cigaba koyaushe

Dumamar yanayi: 2018 fa ta ajje tarihi kan zafafar duniya, bil-Adama zai tuntsuras da Al-Ardu
Dumamar yanayi: 2018 fa ta ajje tarihi kan zafafar duniya, bil-Adama zai tuntsuras da Al-Ardu
Asali: UGC

Dumin 2018 shine na hudu a Dumin duniya da aka taba yi. Majalisar dinkin duniya ta jaddada bukatar gaggauta daukan mataki don gujewa dumamar duniyar mu.

A wani rahoton da aka saki ranar juma'a, kwanaki ne suka rage taron kungiyar masana yanayi na duniya ya nuna cewa shekaru 20 mafi dumi sun kasance ne a shekaru 22 da suka gabata kuma 2018 itace shekara ta hudu mafi dumi da aka yi a duniya.

DUBA WANNAN: SEC DG Gwarzo zai kare kansa gaban Alkali

"Dumin a bayyane yake kuma yana cigaba", inji shugaban WMO Petteri Taalas kamar yanda ya sanar da manema labarai a birnin Swiss.

Rahoton ya nuna dumin watannin 10 na farkon shekara yafi na sauran shekarun da babu masana'antu da digiri daya.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel