Latest
Duba da nazari kan adadin al'umma da kuma tattalin arziki, fitacciyar mujallar Forbes mai rataye da akala ta gudanar da kididdigar al'amurra daban-daban da suka shafi duniya, mun kawo muku jerin kasashe mafi kyawun kasuwanci.
Dansanda mai shigar da kara, Sajan Chidi Leo ya shaida ma kotun cewa Elijah ya aikata wannan laifi ne a ranar 27 ga watan Disamba na shekarar 2018 a gidansa, inda yace bayan nan ne sai Amaka ta kai kararsa Caji ofis da nufin a bi
Legit.com ta ruwaito wannan kame na Jarfa bata rasa nasaba da wani bidiyo daya fitar a watan Disambar data gabata, inda a cikinsa aka jiyoshi yana cuccusa ma mataimakin gwamnan jahar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna manya manyan zagi, ha
Gwamnatin tarayya na shirin kashe naira biliyan 27 a kasafin kudin 2019 wajen siyan jiragen yaki uku, ciki za a kuma siya kayayyakin agaji na rundunar sojinta da ke yaki da ta’addanci a yankunan kasar da dama da sauran abubuwa.
Labarin da muka samu yanzunnan na nuna cewa Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan birnin tarayya, AVM Hamza Abdullahi rasuwa. Tsohon sojan ya rasu ne a kasar Jamus ranan Laraba, 2 ga watan Junairu, 2018.
Labarin da ke shigowa da duminsa na nuna cewa babban kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja ta yi watsi da takardar karar da sanata Dino Melaye ya shigar cewa yan sanda su bar kofar gidansa kuma kada ku kamashi.
Rundunar sojin kasar Nijar sun kashe mayakan Boko Haram sama da 280 a kusa da iyakar kudu maso gabas da Najeriya a kwanakin da aka yi ana kai mamaya ta kasa da sama, cewar ma’aikatar tsaro a ranar Laraba, 2 ga watan Janairu.
Tashin hankali da rashin tabbas ya mamaye hukumar yan sandan Najeriya kan abinda zai faru a gidan hukumar yayinda wa'adin babban sifeto janar na yan sanda, Ibrahim Kpotum Idrs, zai kare cikin sa'o'i 24. IGP Ibrahim Idris ne shugab
Mahukunta a kasar China sun sake rufe masallatai guda uku na musulmi a kauyukan Huihuideng, Sanjia da Mamichang da ke Kudu maso yammacin China bisa zarginsu da koyar da ilimomin da aka haramta a kasar. Kimanin 'yan sanda 100 ne su
Masu zafi
Samu kari