Latest
Tukin jirgi dai na daya daga cikin sana'o'in da ake ta'allaka ta da jin sin maza kadai ko a yammacin duniya ballantana kuma ma a nahiyar Afrika, musamman ma a arewacin Najeriya da ake kallon akwai masu ra'ayin rikau sosai. Sai dai
A yayin da nagari ba za su taba karewa a duniya ba, mun samu rahoton cewa, gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin gwamna Muhammad Badaru, ta yiwa Mata Marayu 270 goma ta arziki wajen dauke ma su dawainiyar aure.
PDP din dai, tace, wannan shiri da soji ke yi, na mamaye tituna da dazukan wasu yankuna a kasar nan, somin tabi ne na kokarin murde zaben da shugaba Buharin ya tabbatar zai fadi warwas, shi yasa yake son amfani da soji da 'yansand
A yau, Asabar, ne rundunar 'yan sanda ta kasa ta yiwa tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Legas Fatai Owoseni, da ragowar wasu 9 ritaya. Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar Owoseni ya kasance kwamishinan 'ya
Mutanen unguwar Gagarawa da ke karamar hukumar Madobi na jihar Kano sunyi mamakin jin labarin wani Badamasi Abdullahi mazaunin unguwar da ya yiwa kanwarsa mai shekaru 15, Bara'atu Abdullahi. Daily Nigerian ta gano cewa lamarin ya
A wani zama na musamman da majalisar dokokin jihar Adamawa tayi a yau, Asabar, mambobin majalisar sun tsige Emmanuel Tsamdu, mataimakin kakakin majalisar jihar, da Hassan Barguma, shugaban masu rinjaye. Kazalika majalisar ta tsige
A yau, Asabar, ne aka binne gawar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a mulkin dimokradiyya, Marigayi Alhaji Shehu Shagari, a mahaifar sa, karamar hukumar Shagari, dake jihar Sokoto. Tsohon shugaban jami'ar Usman Danfodio Sok
Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana yadda zamansa da Maryam ya kasance na tsawon shekaru 40 da suka kwashe a matsayin mata da miji, tun daga rayuwarsa ta soja har kawo lokacin mutuwarta. IBB ya bayyana cewa, ya kasance matashi
Na hannun dama da kuma abokanan hulda ga tsohon shugaban hafsin dakarun sojin Najeriya, Marigayi Alex Badeh, sun yi karin haske dangane da nau'in mutanen da ke da hannu na kisan sa da ya auku makonni kadan da suka gabata.
Masu zafi
Samu kari