Latest

Mambobin APC 3000 sun koma PDP a Gombe
Mambobin APC 3000 sun koma PDP a Gombe
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Jam'iyyar Peoples Democratic Party a jihar Gombe ta samu gagarumin karuwa yayinda akalla mambobin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, akalla 3000 suka fita daga jam'iyyar a karamar hukumar Deba dake jihar.