Latest
Haruna Talle Maifata, jarumi kuma babban darektan kamfanin shirya fina-finai na Maifata Movies, haifaffen garin Jos, jihar Filato ya bayyana sha'awar sa ga sana'ar sa da ta kai shi ga jawo matar sa cikinta. Yayin wata hira da jari
A yayin da ya rage saura kwanaki a fara zabukan shekarar 2019, jam'iyyar adawa ta PDP ta gudanar da wani taron gangami a jihar Katsina da ya matukar bawa jama'a mamaki. PDP ta shirya taron ne don motsa jam'iyya da kuma raba tuta
A ranar Talata da 1 ga watan Janairun 2019 ne uwargidan shugaban kasar Najeriya, Asiha Buhari ta kafa kungiya da zata taimaka wurin tallata mai gidanta, Shugaban kasa Muhamadu Buhari gabanin babban zaben 2019. Daily Trust ta ruwai
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta sanar da kama wani kasurgumin dan fashi, Kane Mohammed, da aka fi sani da 'Dan mai-keke'. Wannnan sanarwa na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina,
Darekta Janar na hukumar NITDA, Sheikh Isa Pantami shima ya tabbatar da rasuwarta inda ya yi addua'ar Allah ya gafarta ma ta. Marigayiyar mata ce ga Sheikh Ahmad Lemu. Kafin rasuwar ta marigayiya Lemu ta rubuta litattafan addini
Wasu batagari daga wasu sassan garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun saka wa gidaje fiye da 20 wuta a wani rikici tsakanin kungiyoyin 'yan daba a yankin Idi Arera. Daga cikin gine-ginen da 'yan dabar suka saka wa wutar akwai
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu haka shine na cewa 'yan bindigar da suka yi garkuwa da 'yan agajin nan su kusan 20 a kan hanyar su ta zuwa Sokoto wadanda suke dawowa daga taron atisayi da suka gabatar a jihar Kebbi kar
Za ku ji cewa an kammala gasar karatun Al-Kur’ani mai girma jiya inda wadanda su ka zo na farko sun samu kyautar kudi har rabin miliyan da kuma motoci daga hannun gwamnan jihar Gombe watau Ibrahim Hassan Dankwambo.
Harin Boko Haram ya sa Mutane fiye da 10, 000 sun tsere daga Baga da kewaye zuwa Monguno da Maiduguri da kuma Yobe. Yanzu haka dai akwai mutane fiye da 250, 000 a garin Monguno inda mafi yawan su, ‘yan gudun hijira ne.
Masu zafi
Samu kari