Latest
Rundunar sojin ruwa ta nada Commodore Suleman Dahun, a matsayin sabon daraktan watsa labarai na rundunar. Dahun ya yi karatunsa ne a jami'ar Maiduguri, inda ya kammala diriginsa a fannin koyon aikin jarida. Commodore Dahun ya
Buba Galadima, kakakin kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bawa jama'a mamaki bayan ya bayyana a wani shirin gidan talabijin din Arise TV sanye da rigar jam'iyyar APC
Akalla mutane 19 ne suka gamu da ajalinsu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su akan titin Gombe zuwa Darazo, a jihar Bauchi. Hatsairin ya afku ne a yammacin ranar Alhamis..Wani jami'in hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC a Daraz
Shugaban kasa Buhari ya bayar da umurnin gaggauta hukunta shugaban hukumar da ke kula da harkokin kwallon kafa ta kasa (NFF), Amaju Pinncick. Buhari ya bayar da wannan umurnin ne kan zargin da ake yiwa shugaban hukumar NFF na s
Yan sanda a Phoenix, Arizona US suna binciken yanda matar da take kwance ba tare da tasan halin da take ciki ba fiye da shekaru 14 ta haihu a wata cibiyar kiwon lafiya dake Hacienda. Rahoton yazo ne a ranar laraba cewa wata mata..
Hukumar dake rijistar kamfanoni da harkokin kasuwanci ta Najeriya, ta sanar da rage farashin yin rijistar kamfanoni da harkokin kasuwanci daga N10,000 zuwa N5,000. Hukumar ta kuma ce adana sunan kamfanin kasuwanci zai kasance a
Shugaba Trump bai gama ganin abin bakin ciki ba, bayan da aka hana shi dala biliyan 50 ta gina katangar Yajuju da yake so yayi a dazukan Amurka, wadda yace ita zata hana bakin haure shigowa kasar ba bisa ka'ida ba
Nafisa Abdullahi, ta fayyace dalilin da ya sa ta daina soyayyya da abokin sana'arta, jarumi Adam A. Zango, bayan daukar tsawon lokaci ba sa tare. Nafisa ta ce Allah ne ya kawo karshen soyayyar tasu kamar yadda dama shi ne ya ha
Gwamna Ibrahim Gaidam na jiahr Yobe, ya yi kira ga al'ummar garuruwan da ta'addancin mayakan Boko Haram ya shafa, da su hakura su zauna a gidajensu. Ya ce kiran ya zama wajibi ne, sakamakon wani rahoto na cewar wasu mazauna gar
Masu zafi
Samu kari