An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna

An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna

An yi jana'izar marigayiya Hajiya Aisha B. Lemu a garin Minna, jihar Neja. Lemu ta rasu jiya, Asabar, tana da shekaru 76 a duniya.

Daily Nigerian ta ruwaito cewa Lemu ta rasu ne a yau Asabar a garin Minna, babban birnin jihar Neja.

Darekta Janar na hukumar NITDA, Sheikh Isa Pantami shima ya tabbatar da rasuwarta inda ya yi addua'ar Allah ya gafarta ma ta.

Marigayiyar mata ce ga Sheikh Ahmad Lemu.

Kafin rasuwar ta, marigayiya Lemu ta rubuta litattafan addini da ake amfani da su a makarantun sakandire na kasar nan.

An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna
An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna
Asali: Facebook

jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna
Asali: Facebook

An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna
Jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna
Asali: Facebook

An yi jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna, hotuna
Jana'izar arigayiya Aisha Lemu a garin Minna
Asali: Facebook

A wani labarin mai alaka da wannan, kun ji cewar a jerin wasu sakonni da ya saki a shafinsa na Tuwita, shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalin dakarun sojin Najeriya da suka rasa ransu a faduwar jirgin rundunar sojin sama a jiya, Laraba.

DUBA WANNAN: An kona gidaje da shaguna fiye da 20 a sabon rikicin da ya barke a Ibadan

Kazalika, shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga shugaban rundunar sojin sama na kasa, Air Marshal Sadique Abubakar, bisa rashin jami'an sojin.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel