Latest
Cin abinci da dare gabanin kwanciyar bacci abu ne da likitoci ke jan kunne a kai duba da tarin illolin yin hakan. Bayan wasu gwaje-gwaje an gano cewa idan har cin abincin ya zama tilas cin kwakwamba na da fa'aida a wannan lokaci.
Wata matan aure mai suna Habiba Usman mai shekaru 20 a duniya ta hada baki da wasu samari biyu da niyyar sace kanta da kanta domin karbar kudin fansa daga mijinta mai suna Malam Usman Alfa. Habiba wacce ke dauke da juna biyu ta ba
A jiya PDP tayi taro a Minna inda tayi alkawarin samawa Matasa da Mata aikin yi a Najeriya. Atiku yace Buhari yayi sanadin rasa aikin mutane miliyan 10. Saraki, Umaru Nasko, Tanimu Turaki, da Kwankwaso sun halarci wannan taro.
Daga karshe dai gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni guda hudu bayan cika duk wata sharudda da kundin tsarin mulki ya gindaya, musamman ma tantancewar majalisar dokokin jahar.
Wasu gungun matasa mun samu labarin cewa sun yi gangami sun yi aikin gayya wajen sharewa tare da wanke in dan takarar shugabancin kasar Najeriya a karkashin tutar jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi taron kamfe din
An kaddamar da aikin gina tashar jiragen ruwa cikin ruwa mai zurfi ta Lekki a jihar Legas ta kasar Najeriya a jiya Alhamis. Bayan kammala aikin, tashar za ta zama irinta mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara. Tashar kuma za
Fitacciyyar jaruma kuma daya daga cikin iyaye a masana'antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau Hajara Usman ta bayyana wanda zata goyawa baya a zaben gama gari na shekarar nan ta 2019 a matsayin shugaban ka
Rahoton da ke shigo mana da dumi-dumi na nua cewa tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP kuma tsohon gwamnan jihar Bauchi, Ahmed Adamu Muazu, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Za ku ji cewa, fitaccen attajirin nan na duniya da ya yiwa dukkanin bil Adama zarra da fintinkau ta fuskar uwar dukuma da tarin dukiya, Jeff Bezos, ya ce ya fara shirye-shiryen raba gari tare da sawwake wa matarsa, MacKenzie Bezos
Masu zafi
Samu kari