Latest
A karo na farko cikin tarihin kasar Malaysia, Sultan Muhammad na biyar a ranan Lahadi, ya kwance rawaninsa ya sauka daga sarautan kasar kuma ya auri sarauniyar kyau kamar yadda aka ruwaito. Masarautar Malaysiya ta tabbatar da mura
Wani sojan Najeriya da ke filin daga a yankin Arewa maso gabashin Najeriya bayar da labarin yadda ya gano Budurwarsa da ya bari a gida tayi aure ba tare da ya sani ba kwatsam sai dai ya ga hotunan aure a shafunkan sada zumunta. Wa
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce tsarkakken zabe na adalci shine babban ginshiki kuma tubalin gina kyakkyawar siyasa mai tasirin gaske wajen tabbatar da zaman lafiya da habaka ta ci gaban kowace al'umma.
Sun same ni kamar yadda suke samun matasa a garinmu a kan bukatar su shiga kungiyar su. Basu nuna niyyar tilasta min sai na shiga kungiyar ba amma sai umarce ni na bar garin kuma kar na kara dawowa tunda ba zan shiga kungiyar su
Hukumar hana fasakauri ta Najeriya reshen jihar Ogun, ta ce 'yan sumoga sun aikata mummunan ta'addanci na yiwa kasa fasadi kan wasu jami'an ta biyu yayin da suke tsaka da ran gadi domin sauke nauyin da rataya a wuyan su.
A ranar Talata 3 ga watan Janairun 2019 ne za ta kaddamar da atisayen 'Operation Python Dance III' a jihar Kebbi da ke Arewa maso yammacin Najeriya a cewar shugaban hafsin sojojin Najeriya, Laftanat Janar Tukur Buratai. A yayin da
Dakarun rundunar Sojin Najeriya sun tafka ma kungiyar ta’addanci ta Boko Haram gagarumar barna a yankin jihohin Borno da Yobe a cikin wasu karanbatta da suka kwasa a yan kwanakin da suka gabata, kamar yadda Legit.com ta ruwaito.
Wani tsohon gwamnan jihar Borno, Mohammed Goni ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), zuwa All Progressives Congress (APC). Goni ya kasance gwamnan tsohuwar jihar Borno daga jihar 1979 zuwa 1983.
Legit.com ta ruwaito da wannan ne Yansanda suke tuhumar Abdullahi da laifin biya ma kansa bukata ta hanyar da bata dace ba, dukkaninsu mutane biyu da abin ya shafa mazauna garin Rogo ne, cikin karamar hukumar Rogo ta jahar Kano.
Masu zafi
Samu kari