Latest
JNI reshen Plateau ta musanta cewa an kafa Hisbah a Jos North, tana mai cewa babu wata ƙungiyar Musulmi da ta sanar da shirin kafa hukumar a yankin.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Hire from Nigeria” domin hada kwararrun ’yan Najeriya da masu daukar ma’aikata daga kasashen ketare cikin sauki.
Jam'iyyar PDP Mai adawa ta amince da shirin G-100 na hada jam’iyyun adawa domin kayar da APC da neman sauya gwamnati a zaben shugaban kasa na 2027.
ADC ta bayyana dalilin rashin halartar Atiku taron G-100, tana mai cewa tattaunawar ta shafi jam’iyyu ne, yayin da tallafin man fetur ya zama batun haɗin gwiwa.
Jam’iyyun adawa sun kafa kwamitoci biyar da aka ba kwanaki 30 domin tsara hanyar samun ɗan takarar haɗin gwiwa da ƙarfafa haɗin kansu gabanin zaɓen 2027.
Wani SAN a tawagar lauyoyin Tinubu, Wole Afolabi, ya ce da akwai hujjar alakar Shugaba Bola Tinubu da safarar miyagun kwayoyi, da Amurka ta kama ko gurfanar da shi.
Hukumar EFCC ta ce ta kori ma’aikata sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi saboda zargin cin hanci da rashawa, yayin da wasu ke fuskantar shari’a.
An samu Duane “Keffe D” Davis da laifin shirya kisan mawaki Tupac Shakur, bayan kusan shekaru 30 ana binciken kisan fitaccen mawakin rap a Amurka.
Taron jam’iyyun adawa na 2027 ya gamu da cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi ba su samu damar halartar taron ba.
Masu zafi
Samu kari