Latest
Shahararren jarumin fina finan Hausa da tauraruwarsa ta haskaka, Sani Garba SK ya musanta rahotanni da ake watsawa a kafafen sadarwar zamani ta Facebook dake cewa wai ya mutu, ya rigamu gidan gaskiya a daren Litinin, 14 ga watan J
A kan batun zabe kuma, kun ji tsohon Sufeta Janar ya ce an kammala shiri domin gudanar da sahihiyar zabe a dukkan sassan Najeriya. Zamu dora daga inda ya tsaya domin tsara yadda za a gudanar da zabe cikin zaman lafiya da lumana a
An siyar da yan uwan juna biyu wanda masu haya a gidan mahaifinsu suka sace a watan Yunin shekarar da ta gabata akan N500,000 ko wani mutum guda daga cikinsu. An siyar da yaran ne ga wasu mutane a Rivers da Anambra.
A yayin da zaben shugaban kasa da na gwamnoni ke kara matsowa, shugaban darikar siyasa ta Kwankwasiyya a jihar Katsina, Alhaji Inusa Dankama, ya jagoranci mambobi 200 canja sheka daga PDP zuwa APC. Kazalika, masu canja shekar sun
Jihar Kwara dai a yanzu tana karkashin PDP ne, bayan da manyan jigoginta Gwamna da Sanata suka koma PDP, bayan jifa da kashin kaji da suka ce gwamnatin tsakiya na ta yi musu. Kiris dai ya rage a gurfanar da Saraki da gwamnansa kan
A baya dai karku manta, an zargi Saraki da daure ma 'yan fashi gindi, a wasu lokutan ma, an zarge shi da kin bayyana ainahin yawan dukiyarsa, da ma kuma sanya sunansa cikin manyan barayin kasar nan. lamari da ya sa ya bar APC
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Sule Lamido, ya gargadi shugaban kungiyar Izalatul Bidia Waikamatul Sunnah JIBWIS wacce aka fi sani da kungiyar Izalah kan amfani da addini wajen raba
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Labari da ke iso mana ya nuna cewa Allah ya yiwa Shahararren ɗan wasan Hausa na Kannywood Sani Garba S.K rasuwa. Marigayin ya rasu ne bayan yayi fama da doguwar rashin lafiya.
Rahotanni sun bayyana cewa Adeniji ya rasu ne a daren ranar 20 ga watan Ogusta, 1999, jim kadan bayan da ya shiga dakin kwanansa, bayan dawowarsa daga sallar Isha'i. Kamar yadda shari'ar Musulunci ta haramta binne gawa idan dare y
Masu zafi
Samu kari