Latest
A yau, Litinin, ne wata kotun gwamnatin tarayya ta saurari shaidar Nasir Ingawa, tsohon hadimin tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema, a kan tuhumar cin hanci da ake yi masa. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC)
Sai dai majiyoyi da dama sun tabbatar da cewar ba duka dakunan yan matan wutar ta kona ba, sakamakon dauki da sauran daliban makarantar suka kai, inda suka fiffito da kayayyakin yan matan ta hanyar balla tagogin dakunan dake kulle
A ranar Litinin ne wata babban kotu da ke Kano tayi watsi da karar da wani dan takarar gwamna a PDP, Jaafar Sani-Bello ya shigar ne neman haramtawa dan takarar jam'iyyar PDP na jihar, Abba Yusuf takara a zaben da ke tafe. Idan ba
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Katsina ta sanar da samun nasarar kama wasu mutane biyu da suka garkuwa da wata dattijuwa a karamar hukumar Safana. A wani jawabi da ya yi ga manema labarai a hedkwatar 'yan sanda ta jihar Katsina
Wani tsohon bulaliyar majalisar dokokin jihar Sokoto, Alhaji Bello Yahaya Wurno ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki gabannin zaben 2019.
Akalla manyan lauyoyin Najeriya 47 ne suka hallara gaban kotun hukuntar da ma'aikatan Najeriya wato CCT a ranan Litinin, 14 ga watan Junairu, 2018 domin kare babban alkalin Najeriya, Walter Onnoghen. Legit.ng ta kawo muku jerin su
Daga karshe Bashir Abdullahi El-Bash ya baiwa masu ruwa da tsaki a gwamnatin shugaban kasa Buhari da APC, da su kira wadannan matasa masu yi mata aiki a kafafen sadarwa na zamani domin basu gudunmowa ta musamman da zata taimaka wa
Wasu yan iska sun kai mamaya yankin Agbaji da ke Ilorin, inda iyala shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ke a zama. Akalla mutane 11 aka raunata lokacin da yan iskan suka kai mamaya yankin sannan suka lalata ababen hawa 50
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin wadanda suka shahara wajen neman zama Sarkin Lafiya akwai yayan Sarki guda Arba’in da bakwai, wadanda wadand ke kan gaba a wannan gwagwarmaya da ake tunanin tantancesu guda shida ne, sune;
Masu zafi
Samu kari