Latest
Tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC da dan takarar ta na shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta bar garin Sokoto zuwa Birnin Kebbi, bababn birnin jihar Kebbi, domin kaddamar da yakin neman zabe. Kamfanin dillancin labarai na kasa
Wata shaida ta bayyana cewa Maryam Sanda, wacce ake zargi da kashe mijinta, Bilyaminu Bello, ta fada ma yan sanda cewa rikici da ya kaure tsakaninta da mijinta ya faru ne sanadiyar wasu hotunan tsaraicin wata mata a wayarsa.
Mun ji cewa an kama wasu Mata da su kayi shahada su ka shiga gidan yari da mugayen kwayoyi, Wadannan Mata da su ka shiga gidan kurkuku da kwayoyi domin su ba wani sun fada hannun Hukuma inda yanzu kashin su zai bushe.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jami’in watsa labaru na Operation sharan daji, Manjo Clemente Abiade ne ya bayyana haka a ranar Laraba 23 ga watan Janairu a garin Sakkwato, inda yace Sojoji sun kashe yan bindiga guda hamsin da takwas.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP Lawan Gana Karasuwa, wani dan takarar kujerar Santa, Dr. Mairo Amshi da wasu magoya bayan jam’iyyar sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All progressive Congress (APC) mai mulki a jihar Yobe.
Tsohon ministan tsaro, Laftanar Janar Theophilus Danjuma mai ritaya, ya ce a tashi a farga kan barazana ta kitimurmurar wasu maha'inta da ke kulle-kullen gindaya wasu munanan ababe na ta'ada domin tafka magudi a zaben 2019.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Sokoto domin yakin neman zabensa karo na biyu. Jirgin shugaban kasa ya isa filin jirgin saman Sultan Abubakar ne misalin karfe 10:05. Manyan jami'an gwamnatin jihar Sokoto sun tarbi shugaba B
Wani jigon kasar, Khalifa Hassan Yusuf Galadiman Damaturu), wanda ya gaji Malam Aminu Kano a matsayin shugaban jam’iyyar Peoples redeemption Party (PRP), ya rasu. Dan marigayin, Yusuf Hassan Yusuf, ya tabbatar da mutuwar.
Jirgin shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe Abuja zuwa jihar Sokoto da Kebbi domin cigaba da gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasan jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Masu zafi
Samu kari