Latest
Buhari ya isa garin Damaturu ne da misalin karfe 2:15 na rana, jim kadan bayan ya fito daga garin Maiduguri na jahar Borno, inda a can ma yayi gaba da gaba da dimbin masoyansa da suka yi fitar farin dango wajen tarbarsa.
Cif Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban kasar Najeriya ya caccaki shugaban kasa mai ci, Muhammadu Buhari inda ya bukaci da ya je ya huta. Ya ce lallai shugaba Buhari bai da isasshen karfin rike al’amuran Najeriya bayan 2019.
Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP ya lissafa 'gurbatattun' mutane 30 da ke aiki tare da shugaba Muhammadu Buhari. Mai taimakawa na musamman a fanin watsa labarai, Phrank Shu'aibu ne ya fitar da jerin su
Masu sha'awar kallon sararin samaniya sun yi ta duba sama don ganin husufin watan wanda aka fara da daren Lahadi a wasu sassan duniya kuma har daren yau Litinin a jahohin Najeriya da makwaftan ta. A lokacin kusufin, watan na dauka
Wani mutum, Ismail Yussuff, ya shaida wa wata kotu ta musamman da ke Ile Tuntun a yankin Oja Oba, a garin Ibadan, babban jihar Oyo, cewar ya gaji da matar sa, Khadijat Yuusfuf, tare da rokon kotun ta raba auren su. "Mai girma, mai
Uwar gidan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Titi Atiku Abubakar ta yi kaca-kaca da shugaba Buhari da salon mulkin sa. Hajiya Titi dai ta bayyan
Wani Akeem Azeez da aka gurfanar da kotu a ranar Juma'a ya bawa mutanen da ke kotun mamaki yayin da ya ce ya yi nadamar kama shi da akayi kafin ya shiga gidan da zai yi satan. An gurfanar da matashin dan shekaru 20 ne tare da wani
Jirgin yakin neman zaben shugaba Buhari a matsayin shugaban kasar Najeriya a karo na biyu, karkashin jam'iyyar APC, ya ziyarci jihar Yobe. Dubun dubatar jama'a ne su ka yi dafifi domin tarba da nuna soyayya da goyon baya ga shugab
Jami'u Abiola, babban dan marigayi Cif MKO Abiola, ya caccaki tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a kan "cin moriyar ganga da yasar da kwaurenta" ta hanyar kin tuna wa da mahaifin su da ya mutu a fafutikar kafa dimokradiyya a
Masu zafi
Samu kari