Yanzu-yanzu: Buhari ya tafi jihar Sokoto (Bidiyo)
Jirgin shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe Abuja zuwa jihar Sokoto da Kebbi domin gudanar da yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress APC.
A ranan Litinin, 21 ga watan Junairu, Shugaba Muhammadu Buhari ya je Maiduguri, babban birnin jihar Borno domin halartan taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi yau a farfajiyar Ramat Square.
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya jagoranci manyan yan siyasa da jami'an gwamnatin jihar domin tarbansa a filin jirgin saman jihar.
Daga Borno, shugaban kasan ya kara birnin Damaturu, jihar Yobe sannan ya koma birnin tarayya Abuja.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng