Latest

INEC ta diba ma’aikatan wucin gadi 814,453 domin zabe
INEC ta diba ma’aikatan wucin gadi 814,453 domin zabe
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa ta kammala tantancewa da diban ma’aikatan wucin gadi 814,453 domin zaben kasar mai zuwa. A cewar hukumar, an kammala duk wani tanadi na risit da kuma rabon muhimman kayayyaki.