Latest
Kotun lardi da ke da zama a babban birnin jihar, ta ki bayar da belin wanda ake zargin kasancewar laifin da ake zarginsa da aikata na da girman gaske. Sai dai, mahaifiyar yarinyar ta ce ba zata iya hakura ba har sai idan za a iya
Mun ji cewa Shugaban Alkalan Najeriya da Shugaba Buhari ya nada yayi magana a karon farko wajen kaddamar da masu lura da shari’a zabe a babban birnin tarayya Abuja. Tanko Muhammad ne aka nada bayan Walter Onnoghen.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Jirgin farko ya sauka a sabon tashar jirgin ruwa na Baro da ke Jihar Niger. A ranar Asabar 19 ga watan Janairu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara aikin tashar.
Mahukuntan gwamnatin jihar Filato sun musanta labarin da gidan jaridar BBC Hausa ya wallafa na wasu ma'aurata Malam Abdullahi Yadau da ya saki matar sa mai suna Hafsat Suleiman a karamar hukumar Kanam saboda tace zata zabi Buhari
Lauyoyi sun ce dakatar da W. Onnoghen da Buhari yayi, ya saba dokar kasa da tsarin mulki kuma yana iya sa a tsige sa daga kujerar sa. Manyan Lauyoyi sun ce dakatar da CJN yana iya jawo ‘yan majalisa su tsige sa a tsarin mulki.
Hauwa Suleiman, wacce ta kamu da cutukan kwakwalwa da suka shafi 'cerebral aneurysm', 'brain hematoma' da kuma 'anterior temporal lobe trophy', wadanda idan har ba ayi aiki aka cire mata su ba, zai iya haddasa mata shanyewar jiki,
Kungiyar dake rajin kare hakkokan mabiya addinin musulunci a tarayyar Najeriya Muslim Rights Concern (MURIC) a turance ta bayyana dakatarwar da shugaba Buhari yayiwa Alkalin Alkalai, Mai shari'a Walter Onnoghen a matsayin abun da
Fiyayyen halitta, Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi mutum ne da ke da matukar kima da daraja a duniya baki daya musamman ma musulmai wanda ya rayu sama da shekaru dubu da suka shude a garin Makka da Madi
A yayin da ya ke zantawa da majiyar Legit.ng, dan takarar gwamna na SDP, Mr Adamu ya koka kan yadda gwamnan jihar da mukarrabansa suke amfani da 'yan daba domin yin barazana ga kamfen dinsa. Kwamishinan 'yan sanda na jihar, Abdul
Masu zafi
Samu kari