Latest
Baffa Bichi yayi karin haske game da tsige sa da aka yi daga Gwamnatin Tarayya. Dr. Abdullahi Baffa Bichi yace asalin silar rikici na da Ministan ilmi yana da alaka da rikicin addini wanda yake ganin ya saba dokar kasa.
Ganyen Shuwaka wata ciyawa ce mai launin kore wacce ke girma a sassa daban-daban a Kasashen Nahiyar Afrika da ma Nahiyar Turai, har ya zuwa wasu yankuna na Kasashen Larabawa. Bincike ya nuna inganci da sirrin da ke tattare da ita.
Gwamnatin tarayya ta amince da nadin Alhaji Hassan Bashir a matsayin shugaban riko na Hukumar Kidayar Jama'a ta Kasa wato National Population Commission. Sanarwar da ta fito daga Direkta Janar na Hukumar, Dr Ghaji Ismaila Bello a
Mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar ta 7, Kanal Ado Isa ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a da safiyar Juma’a, 25 ga watan Janairu, inda yace Sojoji sun kashe yan Boko Haram guda hudu a yayin samamen.
Zaben 2019 dai zai kasance zaben da zaifi mafi yawan mutane da zasu kada kuri'a duba da yawan mutanen da akayi wa rijista Wanda zasu kai kimamin miliyan 80, sannan yan jam'iyu suna kara wayar da magoya bayan su domin su fito su yi
Kwanaki aka saki wata mata saboda kaunar Buhari. Wani Bawan Allah yana neman Matar da ta rasa auren ba ta saboda Buhari yace idan ta gama idda zai aure ta, yace zai auri wanda aka sake ta a dalilin Buhari ko bai ga fuskar ta ba.
Daya daga cikin fitattun jaruman nan na masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood mai fitowa a matsayin uwa wadda Ladidi Abdullahi amma wadda aka fi sani da Ladidi Tube less ta yi ikirarin cewa duk duniya babbu mace mai da
Soyayyar Shugaba Muhammadu Buhari ya yi sanadiyar rabuwar wasu ma'aurata da ke zaune a jihar Filato da ke shiyar Arewa ta Tsakiya a Najeriya. Abdullahi Yaudau ya yiwa matarsa Hafsat saki biyu ne bayan da ta lashi takobin cewa ita
A yau, Alhamis 24 ga watan Janairu ne jirgin yakin neman zaben dan takaran jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta garzaya jihar Kaduna. Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Kaduna ne tare
Masu zafi
Samu kari