Latest
Shi dai Gwamna Rochas zai kammala zangon mulkinsa guda biyu daya faro daga shekarar 2011, kuma a yanzu haka shine dan takarar Sanatan jam’iyyar APC a jahar na mazabar Imo ta yamma a zaben da zai gudana a ranar 16 ga wata.
Yayin da babban zabe na gama gani a najeriya da za'a gudanar a ranar 16 ga watan Fabreru ke kara karatowa, wasu kungiyi akalla 145 dake goyon bayan dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP),
Canja jam'iyyar siyasa ko kuma sauya sheka abu ne wadda ke faruwa a duk inda ake mulkin demokradiya musamman a lokutan da zabuka suka matso. 'Yan siyasa na canja jam'iyya ne saboda dalilai masu yawa da suka hada da rashin jituwa,
Mun samu cewa, masu sayar da jar Tagiya a yau Lahadi cikin birnin Kano sun dara wajen cin kasuwar su a harabar filin wasanni na Sani Abacha yayin taron yakin neman zaben kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da aka gudanar.
Daya daga cikin fitattun fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Maryam Gidado wadda aka fi sani da Maryam Babban Yaro ta bi bayan jarumi Adam A. Zango inda ta bayyana goyon bayan ta ga jarumin game da sauya sh
Wani yaro, Ifesinachi Ugwueze, mai shekaru 13 ya yiwa mahaifiyar sa, Beatrice Ugwueze, yankan rago a garin Isiagu Ibakwa da ke karamar karamar hukumar Igboeze ta kudu a jihar Enugu. Lamarin ya faru ne a ranar juma’a yayin da Ifesi
Ko shakka ba bu birnin Kano ya cika ya batse yayin da magoyo baya tamkar ridi suka yi turuwa sanye da jajeyen huluna domin yiwa Wazirin Adamawa kyakkyawar tarba da bai samu makamanciyar ta ba a duk ilahirin jihohin Najeriya.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, ya ziyarci fadar mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, domin kai gaisuwa da kuma sakon manufofin sa ga Najeriya a matsayin dan takarar jam'iyyar a
Ministan labarai da al'adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed, ya yi karin haske dangane da mutuwar Leah Sharibu, dalibar nan ta makarantar garin Dapchi da kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ke ci gaba da garkuwa da ita.
Masu zafi
Samu kari