Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, ya ziyarci fadar mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, domin kai gaisuwa da kuma sakon manufofin sa ga Najeriya a matsayin dan takarar jam'iyyar adawa.

Da ranar yau ne Legit.ng ta kawo ma ku labarin cewar dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da tawagar yakin neman zaben sa sun dira jihar Kano.

Tuni dai sanarwa ta fita cewar Atiku zai ziyarci jihar Kano a ranar Lahada, 10 ga watan Fabariri, domin kaddamar da yakin neman zaben sa a jihar.

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano
Source: Twitter

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano
Source: Twitter

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano
Source: Twitter

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano, hotuna

Atiku ya ziyarci fadar sarkin Kano
Source: Twitter

A ranar Larabar makon jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddanar da kamfen din sa a jihar Kano.

DUBA WANNAN: Atiku ko Buhari: Zai yi wuya a iya hasashen waye zai yi nasara – Ekweremadu

Atiku tare da darektan kwamitin yakin neman zaben sa, Bukola Saraki da ragowar 'yan tawagar kamfen din sa da shugabannin jam'iyyar PDP, sun samu tarba daga jagoran Kwankwasiyya na kasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel