Latest
Wani jigo a jam’iyyar PDP na jihar Kaduna da shine darektan yada labaran jam’iyyar, ya yi kira ga magoya bayan jam’iyyar a jihar Kaduna da su lakadawa duk wanda ya zabi wata jam’iyya da ba jam’iyyar PDP ba dukan tsiya sannan su ta
A hira da yayi da jaridar Punch, dattijon ya kwashe wa ilahirin 'yan siyasar Najeriya albarka, inda ya kira su mahandama da babakere, yya kuma roki Allah ya tarwatsa muguwar aniyarsu. A cewarsa dai, inda yana da dama ya taba yi wa
Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samu na nuni da cewa wasu 'yan ta'adda sun farwa tawagar gwamnan jihar, Darius Ishaku. Yan ta'addan, kamar yadda rahotanni suka bayyana, sun lalata wasu daga cikin ababen hawar tawagar da suka ha
Buhari ya roki jama'ar kasar da kar su kuskura su bari Nigeria ta koma hannun marasa kishi, wadanda za su kara durkusar da ita fiye da yadda suka yi a baya Buhari ya ce gwamnatinsa ta samu nasara akan bangarori uku na tsaro, tat
A ranar Juma'a 8 ga watan Fabrairun 2019 ne tawagar yakin neman zaben dan takarar shugabancin kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta isa jihar Cross Rivers da ke yankin Kudu maso Kudancin Najeriya. Atiku ya yi alkawarin hadin gwiwa
A ranar Juma'a 8 ga watan Fabrairu ne Sultan na Sokoto, Muhammad Abubakar na III na jagoranci sarakunan Arewa 20 a wurin taron kaddamar da babban masallacin garin Borno. An kafa tuballin ginin masallacin ne shekaru 32 da suka gaba
Wani magidanci, Daniel Okafor, mai matsakaitan shekaru ya kashe kan sa bayan an yi zargin cewar ya watsa wa matar sa wani wani ruwa mai guba a garin Nsugbe da ke jihar Anambra. Marigayin, dan asalin garin na Nsugbe, ya hallaka kan
A yau Juma'a 8 ga watan Fabrairu ne shugaba Muhammadu Buhari ya yi sanar da sunayen sabbin ciyamomi da kwamishinoni na Hukumar Tattara Haraji na Kasa a turance Revenue Mobilization Allocation and Fiscal Commission (RMAFC). Fadar s
Wadanda aka kama din sun hada da Triumph Chikwendu Madumere, Success Chukwumazu Obasi, Jamila Shuaibu, Bright Idumwonyi Osaigboko da kuma Obasi Wisdom. Ragowar sun hada da Idemudia Emmanuel, Sandra Alang, Stanley Ohiaeri, Samuel
Masu zafi
Samu kari