Latest
Raotanni sun kawo cewa a yau Talata, 12 ga watan Fabrairu ne Kotun koli a Najeriya za ta yanke hukunci kan daukaka karar da jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi dangane da tsayar da dan takarar gwamnan jihar Rivers.
Wani shehin malamin zamani daga yankin Arewacin Najeriya Dakta Idris Ahmed da yake da digirin digirgir a fannin ilimin 'Cryptology' dake zaman haifaffen garin Mubi jihar Adamawa mazaunin birnin Coventry a Kasar Burtaniya ya kafa t
Kungiyar nan dake ikirarin gwagwarmaya ta addinin Musulunci a Nijeriya, wadda aka fi sani da ‘yan shi’a bangaren Sheikh Ibrahim Zakzaky sun nisanta kansu daga wasu rahotannin dake yawo na cewa tana goyon bayan Shugaba Muhammadu Bu
Wasu ‘yan dabar siyasa da ake zargin na yiwa jam’iyyar APC aiki sun saka wa ofishin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, wuta. A wani jawabi da Sanusi Dawakin Tofa, kakakin
Sabon kwamishinan rundunar ‘yan sanda a jihar Kano, Mista Moohammed Wakili, y ace jami’an rundunar ‘yan sanda sun kama wasu batagari 28 bisa alakar da su ke da ita da harin da aka kai gidan shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Abd
Hukumar yan sandan Najeriya ta damke babban jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna,Alhaji Yaro Makama rigachikun. Wannan na faruwa ne bayan damke kakakin yakin neman zaben PDP a jihar, Bako Ben.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, Mr Adams Oshiomhole, ya sha ihu da ruwan duwastu a taron yakin neman zaben shugaban kasa a ranan Litinin, 11 ga watan Febrairu, 2019 a jihar Ogun. Rikicin ya fara ne yayinda shugaba AP
Da sanadin babbar kafar watsa labarai ta duniya Aljazeera, mun samu cewa majalisar dinkin duniya ta yi furuci dangane da hukuncin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka na dakatar da alkalin alkalai na kasa, Walter Onnoghen.
Mun ji cewa Shugaban hafsun sojin Najeriya Janar Tukur Buratai, ya bayyana cewa zai yi kokari wajen ganin ya rusa alakar da wasu ‘Yan ta’addan a wajen wani taro da Buratai ya shirya taron ne domin kara wayar da kan sojoji.
Masu zafi
Samu kari